Wani Malamin Jami’a na Jami’ar Calabar Adaze Amwanta ya bayyana cewa yana so ya gaji Gwamna Adams Oshiomhole ne domin ya dauka daga inda ya tsaya.
Amwanta ta bayyana cewa kokarin da Shugaban Kasa yakeyi domin kawo canjiza’a iya yin irin shi a cimin Jihar.
Kuma ya bayyana cewa yanzu siyasa ba ta shekaru bace ko yawo, siyasa ta masu hikima ce da jajircewa. Jaridar The Nation ta ruwaito.
Yace: “Lokaci yayi da yan Siyasa ya kamata su bar amfani da talauci a matsayin dalilin da ke hana su yin aiki. Sannaya ya bayyana cewa nan bada dadewa ba zaya bayyana kudurorin da yake dasu guda 10 domin cigaban Jihar. Yanzu Jiharmu tayi kaurin suna wajen rashin Doka da titina marrassa kyau.
“Zani duba matsayin Masana’antun mu da sauran kayan rayuwa domin sanin matsayin su.”
Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post’s poll.
The post Wani Malamin Makaranta Naso Ya Gaji Oshiomhole appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Post a Comment