Saturday 3 October 2015

HOTUNA: 16 Sun Mutu A Harin Bam A Abuja, Mutane Da Yawa Sun Raunata

Bayar da rahoton, harin bam guda 2 ta auku a wurin Kuje a Juma’a 2, ga watan Oktoba. Wani harin bam ta auku a ma’ajiyar motocin Jukwoyi bayan gada Nyanya a Abuja.



Amma ba kungiyar ta dauke alhakin na hare haren. Akwai imani wanda yan ta’addan Boko Haram suka yiwu harin bam.


Naij.com ta ruwaito da harin bam su biyu ta auku a kasuwan Kuje, kusa da gidan yan sanda. Wurin hare haren, na kusa da kasuwa. Shine wurin yan achaba suna ci abinci kullum.


Wani maishaidi yace, ya gano gawawaki 13 sun dauki zuwa asibitin kasa. Mutane yafi 12 raunata, ana samu su zuwa asibiti shi daya shi kuma.


Wani harin bam da tare ta auku a Nyanya, wurin fashewar ta fice a shekara da ya wuce wanda mutane da yawa sun rasu. A yanzu, mutane da yawa sun mutu.


A yau da safe Asabar 3, ga watan Oktoba, dan jaridar Naij.com ta ziyarci wurin harin bam.


Scene-Nyanya-Blast-Abuja-October-2 (2)


Scene-Nyanya-Blast-Abuja-October-2 (1)


An gano motoci na masu rauni a wurin harin bam. Sabon rahoto daga Hukumar Gaggawar Kasa (NEMA) tana bayyana da ana dauki mutane da su raunata zuwa asibitin kasa da sauri.


Kwamishinan yan sanda na Abuja, Wilson Inalegu inda yake yi magana da yan jarida yace: “Ina nan wurin harin bam, amma yanzu, bana gaya ma ku komoi.”


Ga sauran hotuna daga wurin harin bam a kasa:


one


two


three


four


six


Amma ma’aikatar Hukumar Gaggawar Kasar da su yi magana da dan jaridar Naij.com sauran kadan da ya wuce, sunce sun samu gawawaki 13 a jiya Juma’a 2 da dare daga wurin Kuje inda sun samu gawawaki 3 daga wurin Nyanya.


Amma, takardar tabbatar NEMA tayi fito sauran mintuna da suka wuce ta bayyana cewa:


“Har yanzu, sai mutum guda 15 sun mutu. An dauki mutane 41 da sun raunata zuwa Asokoro District Hospital da Asibitin Kasa a Abuja.”


Ku duba hotuna daga Asibitin Asokoro:


asokoro 1


asokoro 2


asokoro 3


enhanced


police


frsc


frsc 2


RESCUE WORKERS LOADING REMAINS OF CASUALITIES TO A VAN AT THE SCENE OF NYANYA BOMB BLAST IN ABUJA ON SATURDAY (3/10/15......courtesy of NAN photo.


Ga hotuna daga wurin harin bam a kasa:


SECURITY PERSONNEL AT THE SCENE OF NYANYA BOMB BLAST IN ABUJA ON SATURDAY (3/10/15). courtesy of NAN photo.


scene


scene 3


olatunji


olatunji 2


olatunji 3


olatunji 5



The post HOTUNA: 16 Sun Mutu A Harin Bam A Abuja, Mutane Da Yawa Sun Raunata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



No comments:

Post a Comment