Wanna hotuna mai gaskiya ne na Wayne Rooney, Shugaban yan wasa, Manchester United lokacin yayi wasa cikin riga tsohon yan wasar sa, Everton a karshen mako.

Rooney Ya Shigo
Wayne Rooney, yana cikin yan wasa sun yi wasa da Duncan Ferguson, tsohon Babban dan wasa na Newcastle FC a Filin wasa Goodison Park. Rooney ya shiga sauran mintuna 15 a kwallon wasan da yan wasa Villareal. Villareal sun zo daga Spain.

Shugaban Manchester United Acikin Riga Everton

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post’s poll.
The post Ga Hotunan Wayne Rooney, Shugaban Yan Wasa Man United A Rigan Everton appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Post a Comment