Tuesday, 28 July 2015

Buhari Bincika Fashewar Gas Jos

Shugaba Muhammadu Buhari yake son bincike a kan fashewar gas chlorine wanda kashe mutane 8 a Jos, Birnin Jihar Fulato a Assabar 25 ga watan Yuli.


Buhari yace wannan lokacin yayi sa o ta’aziya zuwa iyanlinin na fashewar da gwamnatin da mutanen Fulato. Yace, bincike dole ne domin zai hana wani sabon fashewa, ruwaito News Agency of Nigeria.


Shugaban Najeriya yace: ‘’Bincike din, za ya bude hakan akan fashewar din. Zamu je karshen wanna matsalla.’’


Buhari, yayi adu’a na mutane wanda rasu. Yace: ‘’Allah zaya ba su zaman lafiya. Kuma, Allah zai dawo lafiya zuwa masu ciwo.’’


Mutane 112 sun samu ciwo a kan fashewar din. Har-yanzu, suna dauki jiyya a asibitai 4 a Jos.



The post Buhari Bincika Fashewar Gas Jos appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



No comments:

Post a Comment